Awaɗanne Ranaku Ne Ake Yin Ittikaafi?

0
294

Amsa: Ana yin ittikaafi ne a goman ƙarshen Ramadan.

Hujja: “Shugaban halitta yana zaman ibada a masallaci a goman ƙarshen Ramadan, har Allah ya karɓi rayuwarsa”.

Marawaici Ummuna A’isha, littafi: Sahihu Muslim, Sahihul Bukhari.

Domin karanta cikakken bayani akan Wane Lokaci Ne Ake Shiga, Sannan Wane Lokaci Ake Fita? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Da Wane Lokaci Ne Mutum Zaiyi Buɗa Baki A Shari’ah? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceMenene Ittikaafi?
Labarin na GabaWane Lokaci Ne Ake Shiga, Sannan Wane Lokaci Ake Fita?
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.