Wannan shafin yana koyar da Yadda ake dukkanin abinshan Hausawa. da ma sauran duakkanin abinshan da ba na Hausawa ba, a cikin harshen Hausa a sauƙaƙe.
wikiHausa ta kowa ce. Kowa zai iya taimakawa da ilimi ko gyara. Bugu da ƙari, kowa na iya amfani da wannan kafa Domin koya ko koyar da yadda ake abinsha.