-
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 9 months ago
Yanayin Duniya Kafin Aiko Da Manzon Allah
Duniya Ta Kasance A Cikin Baƙin Duhu, Kafin Aiko Manzon Allah (SAW), Komai A Rikice Yake Sai Abin Da Ba A Rasa Ba […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 9 months ago
Haihuwar Manzon Allah (Saw)
An haifi Manzon Allah (SAW) ranar Litinin 12 ga watan Rabi’u Auwal. Mahaifinsa shi ne Sayyidina Abdullahi ɗan Ab […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 9 months ago
Kakannin Manzon Allah (Saw)
Nasabar manzon Allah sallahu Alaihi wa sallama tana tiƙewa har zuwa ga Annabi Ibrahim Hikimar Ubangiji ta ƙaddara c […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 9 months ago
Yadda Namiji Zai Bi Wajen Zaɓen Mace Tagari
Wannan babban aiki ne a kan namiji. Daga inda ka kuskure wajen nemar wa kanka mace tagari. To haka za ka yi rayuwa […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 9 months ago
Yadda Mace Ke Yin Bincike Da Kanta A Kan Manema Auranta
Mace za ta yi bincike don ta ji mene ne halayen mai neman aurenta. Sai kuma ta yi shawara da mutanen kirki. Sannan ta […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 9 months ago
Abubuwan Dake Sa Wa Miji Ya Zamo Mafi Soyuwa A Wajen Matarsa
Ya zama wajibi ga maza su zamo masu kyawawan halaye da ɗabi’u. su yi nazarin litattafai da suke magana a kan aure do […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 9 months ago
Abubuwan Dake Rage Ƙaunar Miji Gurin Matarsa
KAI ƘARA Ba a son miji a kan abu kaɗan, ya zama mai yawan kai ƙarar matarsa ga iyayenta. Wannan na jawo ƙiyayya. Dom […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 9 months ago
Yadda Ake Yi Wa Maigida A Lokacin Fushi
Mu mata haƙiƙa muna da yawan yin laifi. Abin da ake so shi ne, mu dinga taƙaita fushi. Kada mu yarda mu dinga zaman ga […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 9 months ago
Abubuwan Da Suke Ƙara Soyayya Ga Maigida
Irin waɗannan abubuwa da zan lissafo, suna ƙara danƙon soyayya a tsakanin miji da mata. Kulawa da tarairayar ma […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 9 months ago
Abubuwan Da Suke A Farkon Aure
FA’IDAR YIN AURE: Shi ne domin a samu kyakkyawan zama, soyayya da ƙauna, jinƙai da tausayi a tsakanin mai gida da m […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 9 months ago
Amfanin Ƙaho A Jikin Ɗan Adam
Ƙaho, abu ne mai asali da tarihi a Musulunci, domin kuwa, tun kafin yin hijira daga Makka zuwa Madina da kamar […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 9 months ago
Muhimman Abubuwan Da Suke Inganta Lafiya
Ganyayyaki da kayan marmari na ɗaya daga cikin muhimman abubuwan da suke inganta lafiyar jiki. Kwanciyar […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 9 months ago
Yadda ake Rice Chocolate Cookies
ABUBUWAN DA’AKE BUƘATA Fulawar shinkafa 1 cup cocoa powder ½ cup chocolate flavour ( Filabon […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 9 months ago
Yadda Ake Rice Butter Cookies
Abubuwan da ake bukata domin hada Rice Butter Cookies cikin sauki. fulawar shinkafa 1 cup Butter 4 ta […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 9 months ago
Yadda Ake Rice Cocktail Bites Cikin Sauƙi
Abubuwan da ake buƙata domin haɗa Rice Cocktail Bites Cikin Sauƙi su ne: Rice fulawa 2 cups Garin wake 1 cu […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 9 months ago
Yadda Ake Ricei Threads Cikin Sauki
Abubuwan Da’ake Da Buƙata Rice fulawa 2 cups siga ¼ cup Salt pincb egg 1 cinnam […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 9 months ago
Yadda ake Rice Biscuits (COCONUT)
Abubuwan da ake bukata domin yin rice bsicuit cikin sauki Rice fulawa 1 cup Butter 2 tab […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 9 months ago
Yadda Ake Rice Bread Cikin Sauki
Idan za’a yi biredin ana buƙatar a niƙa fulawar tayi laushi sannan a haɗa da fulawar alkama domin a sami good end prod […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 9 months ago
Yadda Ake Rice Crepe Cikin Sauki
Abubuwan da ake bukata domin haka rice crepe cikin sauki batare da bata lokaci ba Rice fulawa 1 cup S […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 9 months ago
Yadda Ake RICE CIN-CIN
Abubuwan da ake bukata domin Rice Cin-Cin (Ma’ana Cin-Cin din shinkaafa) fulawar shinkafa Baking powder […] - Load More
Gida Activity