Abubuwan Da’ake Da Buƙata
- Rice fulawa 2 cups
- siga ¼ cup
- Salt pincb
- egg 1
- cinnamon 1 tablespoon
- Baking powder 1 teaspoon
- butter 2 tablespoon
- vegetable oil na suya.
Yadda Ake Haɗawa
Domibn sanin yadda ake miyar karkashi da kubewa danna nan
- A ɗibi kofi ɗaya na fulawar a haɗa siga, gishiri, kirfa, Baking powder da bota a juya a ajiye a gefe guda.
- cikin ‘yar tukunya a zuba ruwa kamar ¼ kofi a ɗora a wuta sannan a zuba ragowar fulawar a juya kamar tuƙin tuwo na minti ɗaya sai a sauke.
- Idan an sauke a ɗauko haɗin fulawar a zuba cikin tuwon fulawar a kwaɓa ya kwaɓu da kyau sai a fasa ƙwai a sake murzawa
- Idan akwai extruder a saka a babban lamba ana soyawa acikin mai me zafi har sai ya soyu.
- Idan babu za’a sami abun murjin taliya (injin murza taliya) a murza ana saka fulawar don karta haɗe. Idan mai ya yi zafi sai a soya.
Domin karanta Yadda ake Rice Biscuits (COCONUT) Danna nan