ABUBUWAN DA’AKE BUƘATA
- Fulawar shinkafa 1 cup
- cocoa powder ½ cup
- chocolate flavour ( Filabon chakulet )
- Bicarbonate soda ½ ƙaramin cokali
- Kirfa (cinnamon) ½ ƙaramin cokali
- Gyaɗar miya (nutmeg) ½ ƙaramin cokali
- Butter 2 manyan cokali
- Egg 2
- sigar 1 cup
Yadda Ake Haɗawa
Domin karanta Yadda Ake Rice Cocktail Bites Cikin Sauki Danna nan
- za’a haɗa fulawa, cocoa powder, bicarbonate soda, baking powder, kirfa, gyaɗar miya a waje ɗaya a juya sai a ajiye gefe
- A cikin roba mai kyau a zuba bota ayita juyawa har sai botar ta canza kala, sannan a saka kwai a buga komai ya haɗe jikinshi.
- A ɗauko haɗin fulawa a zuba cikin bota a juya da kyau ta haɗe.
- sai a sami
Domin karanta Yadda Ake Rice Butter Cookies Danna nan