-
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 4 days ago
Tatsuniyar 'Yar 'auta Da Kogin Rantsuwa
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani mutum mai mata ɗaya da ‘ya’yansu tara maza da mata, waɗanda yake ƙaunar su ƙw […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 5 days ago
Tatsuniyar Gwaidayara
Ga ta nan, ga ta nanku. A can bakin Rafin Kada akwai wani mutum da yake zaune tare da matansa su huɗu; sai […] -
wikiHausa wrote a new post 3 weeks, 1 day ago
Tatsuniyar ’Yan Mata Biyu
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wasu ’yan mata, ya da ƙanwa ne uwarsu ɗaya, ubansu ɗaya. Allah ya yi musu ƙira mai k […] -
wikiHausa wrote a new post 3 weeks, 1 day ago
Tatsuniyar Nasiru Da Nisiru
Ga ta nan, ga ta nanku. A can ƙasar Mazarƙwaila an yi wani yaro ɗan Sarkin Zaƙi, mai suna Nasiru. Yana da wani abo […] -
wikiHausa wrote a new post 3 weeks, 1 day ago
Tatsuniyar Marowata
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani mutum a wata ruga da ke gefen Dajin Ganji. Yana zaune tare da matarsa da […] -
wikiHausa wrote a new post 3 weeks, 3 days ago
Tatsuniyar Wani Mutum Da 'Yarsa
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana wani mutum da ke garin Yamutsawa ya je gidan Sarkin garin ya ce yana so zai ba […] -
wikiHausa wrote a new post 3 weeks, 3 days ago
Tatsuniyar Biri Da Kare
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana Kare yana yawo a cikin gari, sai ya haɗu da Biri. Sai Biri ya tambaye shi inda za […] -
wikiHausa wrote a new post 3 weeks, 3 days ago
Tatsuniyar Arɗo Da Ndoffiwa
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wani makiyayi wai shi Arɗo a can kusa da wani baƙin daji da ake kira Dajin Gafiya. Y […] -
wikiHausa wrote a new post 3 weeks, 3 days ago
Tatsuniyar Marainiya Mai Turmi
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata Marainiya a wani gari. Sanda iyayenta suka rasu ba su bar mata komai ba, sai wani […] -
wikiHausa wrote a new post 3 weeks, 3 days ago
Tatsuniyar Janniya
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata mata mai ɗa wai shi Janniya. Suna zaune ita da kishiyarta tare da mijinsu cikin […] -
wikiHausa wrote a new post 3 weeks, 3 days ago
Tatsuniyar Maharbi Da Zaki
Ga ta nan, ga ta nan ku. An yi wani maharbi da ke gefen Dajin Shiddar, a can yamma da ƙasar Sarkin aljanu. Wata rana […] -
wikiHausa wrote a new post 3 weeks, 5 days ago
Tatsuniyar Kurege Da Kura
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana Kurege da ƙawarsa Kura suka fita farauta. Suna cikin tafiya, sai suka tarar da […] -
wikiHausa wrote a new post 3 weeks, 5 days ago
Ɗan Kutungayya
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani mutum da ke zaune awani gari mai suna Raƙumawa tare da matarsa da ’ya’yansu su g […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month ago
Tatsuniyar Musare Da Hodanego
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wani mutum mai mata biyu, da ’ya’ya biyu. Uwargidan tana da ɗanta mai suna Musare; amar […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month ago
Tatsuniyar Marayu Biyu
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wani mutum shi da matarsa suna zaune cikin farin ciki a wata ’yar unguwa ta m […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month ago
Tatsuniyar Wata Mata Da Aljani
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wata mata a wani ɗan ƙauye, wadda ta jima tare da mijinta, amma ba su sami haihuwa b […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month ago
Tatsuniyar 'Yar Mowa Da 'Yar Bora
Ga ta nan, ga ta nanku. A wani gari an yi wani mutum mai mata biyu da ’ya’ya biyu, ’yan mata; ɗaya sunanta ’Yar M […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month ago
Tatsuniyar Mai Haƙan Ɓera
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani mutum da ba ya aikin komai sai ya fita farauta, yana haƙar ramukan Ɓera. Idan ya k […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Makauniya Da Ɗanta
Ga ta nan, ga ta nanku. A wani ɗan ƙauye da ke yamma da Dajin Kurege, akwai wani manomi da matarsa makauniya. Suna c […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Sandar Arziƙi
Ga ta nan, ga ta nanku. A can wani gari da ya yi iyaka da ƙasar Aljanu, akwai wani mutum mara sukuni da matarsa, da […] - Load More
Gida Activity