ABUBUWAN DA AKE BUƘATA
- Flour shinkafa 1 ½ cup
- baƙin hoda 1 teaspoon
- kwai guda biyu
- bota ¼ cup
- filebo (vanilla flavour)
- madara ½ cup
Yadda Ake Haɗawa
Domin karanta cikakken bayani akan Yadda Ake Farfesun Kayan Ciki A Sauƙaƙe danna nan.
- A sami roba mai kyau a tankaɗe fulawa da bakin hoda.
- A zuba bota da siga a cikin wata roba ayita juyawa har sai yayi haske, sai a zuba kwa, filebo da madara a juya.
- A ɗauko fulawa a zuba a juya da kyau.
- A samu abun gashi mai kyau a shafa bota aciki sannan a barbaɗa fulawa.
- A zuba botter a cikin gasarar cake/ ƙullin cake ɗin.
- in a pre- heated open of 180c a saka kek na minti 15 ko kuma idan an saka tsinke ya fito babu ƙullin kek.
Domin karanta Abinda Ya Kamata A Sani Game Da Kabeji (Cabbage) Danna nan