Shin Idan Ana Bi Na Azumin Ramadan Da Na Sha Bisa Uzurin Al’ada, Zan Iya Bari Har Sai Sha’aban Ya Zo Na Rama?

0
351

Amsa: Ƙwarai kuwa, ya halatta macen da ta sha azumi bisa wannan uzurin na al’ada, ta bari har sai Sha’aban ta rama, babu laifi idan ta yi hakan.

Hujja: Alfatawa 42206, Albayan.

Domin karanta cikakken bayani a kan To, Idan Kuma Mijinta Ya Tuna Mata Cikin Rajab, Tace Sai A Sha’aban, Sai Kuma Ta Ɗauki Ciki, Har Wani Ramadan Ɗin Ya Zo Bata Rama Ba Fa? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Idan Mutum Baya Azumi Saboda Uzuri Na Shari’ah, Shin Zai Iya Duk Ibadar Da Mai Azumi Yake Yi Kamar Sadaka, Ƙiyamul Laili, Karatun Alqur’ani, Salati, Istigifari, Da Sauran Ayyukan Lada? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceIdan Mutum Baya Azumi Saboda Uzuri Na Shari’ah, Shin Zai Iya Duk Ibadar Da Mai Azumi Yake Yi Kamar Sadaka, Ƙiyamul Laili, Karatun Alqur’ani, Salati, Istigifari, Da Sauran Ayyukan Lada?
Labarin na GabaTo, Idan Kuma Mijinta Ya Tuna Mata Cikin Rajab, Tace Sai A Sha’aban, Sai Kuma Ta Ɗauki Ciki, Har Wani Ramadan Ɗin Ya Zo Bata Rama Ba Fa?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.