Idan Mutum Yana Da Cutar (Ulcer), Zai Iya Yin Gwajin Bututun Zurawa A Ciki, Wanda Ake Zura Shi Ta Baki?

Cutar (Ulcer)

Written by

in

Amsa: Matsawar likita yace yayi, ba tare da ya ajiye azumi ba, to, ya halatta, saboda shi yin gwajin, ba ya karya azumi.

Hujja: (Mazhabu Hanafiya, Almu’utamarul Islami fi DauratihAl’ashirah).

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Zan Iya Azumin Tazarce? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Waɗanne Abubuwa Ne Na Fili Dake Karya Azumi? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

Comments

Leave a Reply