Amsa: Mutum zai dogara ne da abin da shari’ar Musulunci ta umarce shi yayi; shi ne ya ɗauki azumi da zarar hukuma ta sanar daɗaukar azumin, ko kuma ajiyeshi.
Hujja: “Ku ɗauki azumin Ramadan da zarar kunga jaririn wata,ku ajiye azumi da zarar kunga jaririn watan Shawwal”
Marawaiji Ibn Umar, littafin Bukhari & Muslim.
Domin karanta cikakken bayani akan Wane ne azumin Ramadan ya wajaba akansa? danna nan.
Domin karanta cikakken bayani akan Niyyar Ɗaukan Azumi danna nan.
Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.