Amsa: Abinda ake nufi shine, zai wayi gari ranar Ƙiyama bakinsa yana ƙamshin turaren da babu irin shi aduniya. Ko kuma zai zama abin da kowanne mutum zai yi burin zama ranar Kiyama, saboda darajar da ya samu, saboda wannan bashi bakin nasa.
Ko kuma zai samu tarin lada ne a kan hakan, saboda babu wani abu mai ƙamshi ko wari a gurin Allah, kowane abu yana kan ɗabi’arsa da ya halicce shi akai.
Hujja: (Nailul Audar,Alqaadi Iyaad, Ibnu Abdulbarri).
Domin karanta cikakken bayani akan Me Ake Nufi Da Daren Lailatul Ƙadari? danna nan.
Domin karanta cikakken bayani akan Falalar Raya Daren Lailatul Ƙadari danna nan.
Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.