Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Cibiya - Tana nufin sashen jiki da ke tsakanin ciki da mara. Misali; Jaririn yana da cibiya babba, sai an gasa masa sosai. ENG; Navel (A turance tana nufin cibiya)
Cibiyar Aiwataccen llimi Tattali Ta Afirka - Afican Institute for Applied Economics (AlAE)
Cibiyar Akantocin Bincike Ta Najeriya - Institute of Forensic Accountants of Nigeria (IFA)
Cibiyar Akantocin Kamfani da Kasuwanci Ta Najeriya - Institute of Company & Commercial Accountants of Nigeria (ICCA)
Cibiyar Binciken Bisashe Ta Duniya - International Livestock Research Instutite (ILRI)
Cibiyar Binciken Fasahar Sinadarai Ta Ƙasa - National Research Instutite for Chemical Technology (NARICT)
Cibiyar Binciken Hatsi Ta Ƙasa - National Cerels Research Instutite (NCRL)
Cibiyar Binciken Koko Ta Najeriya - Cocoa Research Institute of Nigeria (CRIN)
Cibiyar Binciken Koko Ta Yammacin Afirka - West African Cocoa Research Institute (WACRI)
Cibiyar Binciken Lafiya Ta Najeriya - Nigeria Institute for Medical Research (NIMR)
1 50 51 52 53 54 300