Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Cibiyar Binciken Noman Roba Ta Najeriya - Rubber Reserch Instutite of Nageria (RRIN)
Cibiyar Binciken Nukiliya Ta sararin samaniya - Centre For Space Nuclear Research (CSNR)
Cibiyar Binciken Tafkin cadi - Lake Chad Research Instutite (LCRI)
Cibiyar Bunƙasa Binciken magunguna Ta Ƙasa - National Instutite For Pharmaceutical Research & Development (NIPRD)
Cibiyar Bunƙasa Fasahar Tauraron Dan’adam - Centre For Setellite Technology Development(CSTD)
Cibiyar Bunƙasa Harkokin Kasuwanci - Institute  Of Business Development (IBD)
Cibiyar Buƙasa Binciken Makamashi - Center For Energy Reserch & Development (CERD)
Cibiyar Daƙile Yaɗuwar Cututtuka Ta Najeriya - Nigeria Center For Disease Control (NCDC)
Cibiyar Daƙile yYduwar Cututtuka Ta Afirka - Afrcia Centre for Disease Control (ACDC)
Cibiyar Faɗakarwa Da Buƙasa Uwar-Garken Intanet - Centre for Cyber Awareness & Development (CECAD)
1 51 52 53 54 55 300