Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Ƙwaƙwalwa - Tana nufin sashen jiki da ke cikin kwanya wanda ke sarrafa tunani, fahimta, motsi, da sauran ayyukan jiki. Misali: Karatu na taimakawa wajen haɓaka ƙwaƙwalwa. ENG: Brain (A turance tana nufin ƙwaƙwalwa)
Ƙwaƙƙwafi - Bin diddigi domin gano wani ɓoyayyen al'amari.
1 346 347 348