Zan Iya Ƙimanta Abincin Da Zan Ciyar Na Bayar Da Kuɗin A Cibiyoyin Addini Aciyar Min?

0
309

Amsa: Ya halatta ka bawa cibiyoyin addini kuɗin bisa ƙiyasin abincin da zaka ciyar, sai su ciyar amadadin ka.

Hujja: (Fatawar Sufyanus Sauri, littafi Arruhu na Ibnu Qayyim).

Domin karanta cikakken bayani akan Wannan Ciyarwar Mece Ce Matsayin Ta Tunda Ko Na Ciyar Zan Rama Bayan Sallah?

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Rashin Yin Sallah A Cikin Jama’a Na Lalata Azumi? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceIdan Ƙasar Da Nake Babu Mabuƙata A Kusa, Zan Iya Turawa Wata Ƙasar A Ciyar?
Labarin na GabaWannan Ciyarwar Mece Ce Matsayin Ta Tunda Ko Na Ciyar Zan Rama Bayan Sallah?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.