Abubuwan da ake bukata domin haka rice crepe cikin sauki batare da bata lokaci ba
- Rice fulawa 1 cup
- Salt pincb
- non – fat milk (sachet 1)
- Baking powder ½ teaspoon
- warm water ½ cup
- ƙwai manya guda biyu.
Yadda Ake Haɗawa
Domin karanta cikakken bayani akan Yadda Ake Farfesun Kayan Ciki A Sauƙaƙe danna nan.
- kwaɓa dukkan ingredient ɗin a cikin roba mai zurfi idan kwaɓi yayi kauri ana iya ƙara ruwa ya ɗanyi ruwa-ruwa kamar kwaɓin wainar fulawa.
- A saman tandar suya mai zafi a shafa mai da ɗan tissue sannan a zuba a barshi ya soyu ko kuma in anga ya fara bubbles sai a juya ɗayan ɓarin.
- za’a iya ci da miya ko peppered soup ko da zuma as breakfast.
- za’a iya ci da yankakkiyar ayaba da nutella ko strowberry ko kuma a saka haɗin su cabbage, nama, mayonnoise da cheese.
Domin karanta Yadda Ake Rice Cake Danna nan