Yadda ake haɗa brownies na musamman
Abubuwan haɗawa
- Nutella
- Flour
- Kwai
- Melted chocolate
Yadda ake haɗawa
Farko za ki zuba cup flour a bowl, ki sa nutella ki fasa kwai 3, ki zuba ki yi mixing ki saka parchment paper, a kan baking tray sai ki zuba butter, ki gasa a oven for 5 minutes.
Idan ya yi sai a bari ya sha iska.
A yanka, a saka melted chocolate ko nutella lafiya.
KU KARANTA Yadda Ake Rainbow Cake Doughnut Sabon Salo.