Abinsha Yadda Ake HaɗaA Abinsha na kankana Daga BHM Ninja - 18/12/2019 0 1438 Abubuwan hadawaKankanaMangoroAbarbaSugarRuwaYadda ake haɗawaDa farko sai ki samu kankana, abarba da mangoro ki ɓare su, ki yanka su ƙanana.Sannan ki samo blender ki zuba su a ciki, ki sa ruwa Kaɗan,ki rufe ki niƙa, sai ki tace ki sa sugarKi sa a fridge in ya yi sanyi sai a sha.KU KARANTA Yadda ake kunun zaki