Yadda Ake Addu’ar Shiga Da Fita Daga Banɗaki

0
19

“(Bismillahi) Allahumma inni a uzu bika minal khubusi wal khabaa’isi”.

{(Da sunan Allah) Ya Allah ina neman tsarinka daga shaiɗanu maza da shaiɗanu mata}.

Addu’ar Fita

“Gufraanaka”

{Ya Allah gafararka (nake nema)).

Domin karanta cikakken bayani akan Zikiri Kafin (Gabanin) Da Bayan An Gama Alwala danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Sallar Alwala Da Falalarta danna nan.

Wannan bayanin anciro shi ne daga littafin Garkuwar Musulmi Ta Addu’o’i Daga Alƙur’ani Da Sunna; wanda Sheikh Sa’id Ibn Ali Ibn Wahf Al-Kahdani ya wallafa shi; Domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceHaramcin Zalunci Da Tasirin Addu’ar Wanda Aka Zalunta
Labarin na GabaAddu’a Idan Aka Ji Haushin Karnuka Da Daddare
wikiHausa
wikiHausa kundin ilimi (insakulofidiya) ce da ke ilimantar da jama'a yara da manya da maza da mata wajen samun ilimi a saukake, cikin harshen Hausa.