Amsa: Zaka ciyar da abincin da yawan sa ya kai cikin tafin hannunka guda biyu har sau huɗu, shine (Mudun Nabiyi) amma tafukan hannun mutum matsakaici, ba babba can ba, kuma ba ɗan ƙarami ba.
Hujja: (haka Anas Ibn Malik yayi lokacin da ya ciyar saboda tsufa, littafi Nailul Audar na Shaukani).
Domin karanta cikakken bayani akan Su Wane Ne Waɗanda Suka Cancanta A Ciyar? danna nan.
Domin karanta cikakken bayani akan Shin Mai Cikin Da Ta Ajiye Azumi Ciyarwa Za Tayi, Ko Bari Za Tayi Tarama Bayan Ta Haihu? danna nan.
Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.