Amsa: Abubuwan dake lalata azumi a ɓoye su ne:
Akwai yi da wani da shaidar zur da gulma da ƙin yin sallah sai lokacinta ya wuce, babu wani dalili na shari’ah, ƙin yin sallah kwata-kwata.
Hujja: “Wanda duk bai bar zancen zur ba, da aikata zur, da yiwa mutane mummunar fassara; Allah baya buƙatar yabar abincinsa da abin shansa”.
Marawaici Abu Huraira, littafi Sahihul Bukhari da Sahihu Muslim.
Domin karanta cikakken bayani akan Shin Rashin Yin Sallah A Cikin Jama’a Na Lalata Azumi? danna nan
Domin karanta cikakken bayani akan Dalilan Wajabcin Azumin Ramadana danna nan.