Gida Liƙau(tags) Yadda ake

liƙawa: yadda ake

Asalin Tsibbu A Tsangayun Alƙur’ani

0
Tsibbu ararriyar kalma ce daga harshen Larabci "Ɗibbu" ma'ana magani. Kafin zuwan Musulunci, babu wata hanya ta magani sai bori da bokanci. Koda Musulunci...

Narkewar Tsibbu Cikin Bokanci

0
Wannan shi ake kira "gamin gambiza", ma'anar wannan ita ce wata dabara ta yin gamin gambizar magungunan gargajiya na Bahaushe da ba Musulunci ne...

Yadda Neman Laƙani Da Asiri Ya Shiga Tsangayu

0
Kamar yadda ya gabata, makarantu a tsarin tsangaya sun shahara da neman laƙani ko wani sirri na Alƙur'ani don samun biyan buƙatun rayuwa. Da...

Matsayin Tsibbu Da ‘Yan Tsibbu A Wurin Shehu Usman Bn Fodiyo

0
Jagoran jaddada Musulunci a ƙasar Hausa, Shehu Usman Ɗanfodiyo a cikin rubuce-rubucensa da yawa, ya yi gargaɗi; ya tsoratar, ya kuma yanke hukunci ga...

Nau’o’in Sihiri

0
Da yawa akan ruɗi gardawa da jama'a da yi musu magani da Alƙur'ani; kai ko ma a yi wani aikin sharri, a ce da...

Alamomin Gane Malami Mai Sihiri Ko Matsafi

0
Ana iya gane ɗan tsibbu, matsafi mai sihiri ta hanyoyi kamar haka: 1- Yakan tambayi sunan mutum ko na iyayensa. 2- Yakan nemi wani abu da...

Laƙani Ta Hanyar Wuridi

0
Da yawan 'yan tsibbu kan yi wani adadi mai yawa na wuridi. Wanda a mafi yawan lokuta sunayen aljannu ake kira. Kuma koda an...

Tsibbu Ta Hanyar Duba Ko Ilmin Taurari

0
Shi ma wannnan ba ya buƙatar wani dogon jawabi, domin kuwa duk Musulmin ƙwarai, ya san ba wanda ya san gaibu sai Ubangiji Maɗaukaki....

Aiki Kamar Yankan Wuƙa

0
Irin wannan na faruwa ne a lokacin da matakan haɗa asiri; ko laƙani suka nemi a aikata wasu miyagun ayyukan saɓo. Kamar a ce...

Shin Mene Ne Tsafi Ko Sihiri?

0
Sihiri shi ne ƙulla yarjejeniya tsakanin matsafi da aljani, bisa sharaɗin matsafin zai aikata wasu ayyukan saɓo. Sannan aljanin ya taimaka masa ta hanyar...