liƙawa: yadda ake
Ma’anar Gara Da Rabe-Rabenta
Wata kyauta ce, wacce iyayen amarya ko mai jego suke kai wa 'yarsu, don amfanin yau da kullum. Wato wasu kayayyaki ne, wanda iyaye...
Ni’imar Da Allah Ya Yi Wa Mutane Ba Tare Da Sun...
Akwai takaici ka ga mutum koyaushe abinda ya rasa shi ya fi damunsa, da shi yake ƙorafi a rayuwa. Ba nazari, babu tunani akan...
Lokacin Sanyi
Maganar gaskiya ana sanyi yau garin
Tin a daren jiya na san yau za ai abin
Iska ce kamar da rani ta game garin.
Daga jin fil-fifil...
Cinikin Bayi A Tarihin Afrika Kashi Na Biyar
Cinikin Bayi a Afrika ya ɗauki salo daban-daban kamar yadda na yi bayani a baya babu abin da ya kassara Afrika kamar wannan, ta...
Mata Ku Ba Ni Kunnenku
A yayin da aka yunwatar da jiki wato 'Starvation' jikin a karan kansa yakan fara nemo hanyar da zai cigaba da bai wa mutum...
Babban Kundi
Dukkanin godiya da yabo sun tabbata ga Allah (Subhanahu wata'ala), wanda ya halitta sammai da ƙassai guda bakwai, haka kuma ya halicci mutum daga...
So Da Shaƙuwa
Akwai hanyoyi da dama, waɗanda miji zai iya samun so da shaƙuwa mai tsanani a wajen matarsa, kamar su kyauta, kulawa, yabo, kwalliya, zantawa...
Dabarun Bunƙasa Noman Masara
1. Wajen shuka
Dukkanin wanda zai noma irin wannan masara, don samun masara mai inganci, to ya kamata ya yi la'akari da;
a. Ƙasar wajen da...
Mallakar Miji
Ya zama dole akan waɗanda suke so su mallake mai gidansu, su iya waɗannan abubuwan, kamar yadda sheikh Halliru Maraya Kaduna, Shiekh Aminu Daurawa...
Cinikin Bayi A Tarihin Afrika Kashi Na Huɗu
Great Britain, Ingila ke nan duk da yake ita ta zama ta fi kowacce cin ribar cinikin Bayi, ba ta soke bauta ba da...









