liƙawa: yadda ake
Yadda Ake Ɗan Sululu
A yau za mu koyi yadda ake ɗan sululu, ɗan sululu abincin gargajiya ne na Bahaushe wanda ya kasance ana samar da shi daga...
Yadda Ake Cookies
A yau za mu koyi yadda cookies. Cookies wani nau'i ne daga cikin nau'ika na biskit. yana da sauƙin sarrafawa. yana da matuƙar daɗi...
Yadda Ake Faten Dankali
A yau za mu koyi yadda ake faten dankali; Faten dankali abinci ne mai daɗi da sauƙin sarrafawa.
Abubuwan da ake buƙata:
Dankali
Attaruhu
Albasa
Maggi
Citta
Kifi (ice fish)
Alayyahu
Kori
Man gyaɗa
Yadda...
Yadda Ake Kifi Mai Fulawa
Kifi yana ɗauke da wasu sinadirrai masu matuƙar amfani ga lafiyar jikin ɗan Adam, kama daga ƙananan yara, manya da kuma tsofaffi. Ana kiran...
Yadda Ake Peppered Chicken
A yau, za mu koyi yadda ake peppered chicken; Peppered chicken abinci ne da ake yin sa daga kaza, yana da matuƙar daɗi a...
Yadda Ake Miyar Kuka
Ganyen kuka wanda da ita ake miyar kuka, na da matuƙar amfani ga lafiyar ɗan Adam. Tana ɗauke da sinadarai da dama, waɗanda suka...
Yadda Ake Fruit Salad
A yau za mu koyi yadda ake fruit salad; Fruit salad abin sha ne, da yake ɗauke da nau'ika daban-daban na kayan marmari. Yana...
Yadda Ake Colorful Prawn Crackers
A yau za mu koyi yadda ake Prawn cracker, Prawn cracker abinci ne da yara ke matuƙar so, yana da daɗin ci da sauƙin...
Yadda Ake Miyar Ƙoda
A yau za mu koyi yadda ake miyar ƙoda; Miyar ƙoda miya ce da ake iya cin shinkafa, taliya, da makamantansu. Ƙoda na da...
Yadda Ake Kunun Aya
Aya tana ƙara ƙarfin garkuwar jiki ga mai yawan amfani da ita. Aya tana inganta yanayin da mutum ke ciki, tana tsawaita ƙuruciya, tana...