liƙawa: yadda ake
Falalar Ayoyi Goma Na Farko Ko Ƙarshen Suratul Kahfi
An karɓo daga Abu Darda'i (Radiyallahu Anhu)
Haƙiƙa Annabin Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: "Wanda ya haddace ayoyi goma na farkon Suratul Kahafi, Za...
Falalar Biyawa Wani Hajji Ko Umra
Haƙiƙa duk wanda ya kasancce sanadin aikata alhairi, za a ba shi lada dai-dai da ladan wanda ya aikata wannan aikin ba tare da...
Waƙoƙin Fada Da Wasu Waƙoƙi Game-Gari
1.1 Abdu Inka Bakura : : : : : :
'Shi mika dibi Mujaddadi.'Sarkin Musulmi Alhaji Sir Abubakar III : : :'Akwai Haƙuri ga Shehu...
Malaman Ƙasar Zariya
A ƙasar Zariya, neman ilimin Furu'a ya cuɗanya da neman ilimin Alƙur'ani. Wannan ya sa makarantun Alƙur'ani a Zariya da Sakkwato zama tamkar makarantun...
Tarihin Ado Ahmad Gidan Dabino, MON
Ado Ahmad Gidan Dabino, MON, shahararren marubucin littattafan Hausa ne a Arewacin Nijeriya, sannan mai shiryawa da bayar da umarni sannan ɗan wasa ne...
Fitowar Haƙora Ga Yara, Faɗuwarsu, Da Sake Fitowarsu
Yaran da ake goyonsu, suna fara fitar da haƙora ne da zarar sun cika watanni 6 da haihuwa, kuma shi ake kira “deciduous teething”....
Rahamar Ubangiji Ga Bayinsa
Yayin da Allah ubangiji ya halicci mutum ya yi nufin alheri da rabautar duniya da ni'imar lahira da aljanna gareshi amma wannan duk ba...
Gudunmawar Iyaye Wajen Gina Al’umma
Tarbiyyar Al'umma abu ne da ya zama wajibi a wanzar da shi domin shi ne abu na farko da idan aka same shi komai...
Harara Garke (STRABISMUS)
A likitance ana kiran harara garke “strabismus”. A turance kuma yana da sunaye da yawa kamar “cross-eye” ko “boss-eye” ko “squint-eye” ko “cock-eye” ko...
Warin Gaban Mace Da Yake Nuna Matsala
1. Idan mace ta rinƙa jin gaban ta yana ɗoyin warin kifi, to wannan yana nuni da ƙananun ƙwayoyin halittar bacteria masu haɗari sun...









