liƙawa: yadda ake
Wasu Alamomin Da Ake Iya Gane Mai Shan Kayan Maye
Akwai wasu alamomi da ake iya gane masu shan ƙwayoyi. Wasu daga cikinsu sun haɗa da:
Yawan tara kwalaben maganin mura da tari ko...
Matsalolin Da ‘Yan Maye Suke Cin Karo Da Su
Akwai matsaloli masu yawa game da shan miyagun ƙwayoyi, kuma yana yin tasiri sosai a rayuwar mashayan musamman ta fannin lafiya.
Masu shaye-shaye suna haɗuwa...
Yadda Lalurar Mele (Vitiligo) Take
Yanayi ne da wani kaso cikin mutane kan samu kansu na kasancewar wani sashi na jikinsu ya bambanta da wani ta ɓangaren haske a...
Ciwon Nono Ga ‘Yanmata Masu Ƙananan Shekaru
Ciwon nono ga 'yanmata masu ƙananan shekaru yawanci ba ya nuna cewa suna da wata babbar matsala a nonon su. Yakan zamo yana da...
Ilimin Ma’ana (Semantics)
JADDADA MA'ANA (ENTAILMENT)
GABATARWA
Masana da dama sun bayyana ra’ayoyinsu dangane da nazarin ma’ana. Kasancewar ma’ana wani ɓangare ne na kimiyyar harshe wanda ya ta’allaƙa a...
Fassarar Huɗubar Juma’a Rubutacciya daga Masallaci mai Alfarma 11/7/25
Mai huɗuba: Sheikh Dr. Bandar bin Abdul-Aziz Badila
Mai fassara: Dr. Usman Azzuhree
Huɗuba ta farko:
Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, Mai jin ƙai, Mai rahama,...
Tarihin Dr. Yusuf Bala Usman
Dr. Bala Usman mutum ne basarake, mashahurin malami masanin tarihi da kimiyyar siyasa, dandaƙaƙƙen marubuci, ɗan kishin ƙasa, mai fafutikar ‘yanci, haziƙi kuma fasihi,...
Labarin Kalala Da Kalalatu
Akwai wani mutum wai shi Kalala, yana da matarsa wadda a ke kira Kalalatu. Kalala Allah ya yi shi wani irin mutumin da ne,...
Tarihin Nana Asmau ‘Yar Shehu Usman Ibn Fodiyo
Nana Asma’u, mace ce mai basira, himma, da kuma haziƙanci. Wannan baiwar Allah ta bai wa addininta na Musulunci gagarumar gudunmawa tun farkon kira...
Wasu Waƙoƙin Farfesa Sa’idu Muhammad Gusau
2.1 Sanƙiran Aliyu Gadanga (Ibrahim Imo) :'Ali Ɗan'agunda Jikan Jama'a.'Kirarin Sanƙira na Aliyu Gadanga da na S.M. Gusau :
2.2 Aliyu Gadanga Gusau :
'Sai na...









