Gida Liƙau(tags) Yadda ake

liƙawa: yadda ake

Maganganu Na Ƙarya A Kan Kashe Husaini (RA)

0
Waɗanda suka rawaito labaran kashe Husaini (Radiyallahu Anhu) da kashe Usman (Radiyallahu Anhu) da sauran yaƙe-yaƙe sun ƙara ƙarerayi da yawa a cikin labaran. A...

Tarihin Malam Ɗankwandarai

0
An haifi Malam Isa Ɗankwandarai a garin Sankara a Ƙauyen Kwandarai. Ya yi tafiye-tafiyen neman karatu har Ubangji Maɗaukakin Sarki Ya hore masa Alƙur'ani;...

Tarihin Abubakar Malami SAN

1
Abubakar Malami SAN, wanda aka haifa a ranar 17 ga watan Afrilu, 1966 a kauyen Gwari dake jihar Kebbi, Najeriya, yana daga cikin shahararrun...

Addu’ar Shiga Wata Karkara Ko Wani Gari

0
اللهم رَبَّ السَّمَوَاتِ السَّبْع وَمَا أَظْلَلْنَ، وَرَب الأَرَضِينَ السَّبْعِ وَمَا أَقْلَلْنَ ، وَرَبَّ الشَّيَاطِينِ وَمَا أَضْلَلْنَ ، وَرَبَّ الرِّيَاحِ وَمَا ذَرَيْنَ ، أَسْأَلُكَ خَيْرَ هَذِهِ الْقَرْيَةِ...

Addu’a Idan Mutum Ya Ga Wani Abu Mai Ban Mamaki

0
Addu'a idan mutum ya ga wani abu mai ban mamaki, ko na farin ciki سُبْحَانَ اللهِ Subhanallah Tsarki ya tabbata ga Allah. الله أكبر Allahu akbar Allah ne Mafi girma. Danna...

Addu’a Ga Wanda Yace Maka: Allah Ya Yi Maka Albarka

0
وَفِيكَ بَارَكَ الله. Wa fi ka  barakallah Kai ma Allah ya yi maka albarka. Karanta Addu'a Ga Wanda Aka Zo Biyansa Bashinsa Edita@rumasau-kallamu

Shigowar Ƙananan Ƙabilu Ƙasar Hausa

0
Sauran Ƙabilu Bayan waɗannan al’ummomi da aka yi bayani kan shigowarsu ƙasar Hausa akwai wasu ƙananan ƙabilu waɗanda suke maƙwabtaka da suka shigo. Misali, a...

Zubar Da Ruwa A Farko Da Kuma Ƙarshen Juna Biyu

0
Zubar da ruwa ga farkon ciki da kuma ƙarshen ciki musamman daga wata 8 zuwa haihuwa ba cuta ko matsala ba ce ga mace. Lokacin...

Faɗakarwa A Kan Cin Hanci Da Rashawa

0
Majalisar Tarayya da Zargin Naira Miliyan Uku Ƙungiyar SERAP ta fito fili ta buƙaci EFCC da ICPC su binciki Majalisar Tarayya kan zargin cewa ana...

Addu’a Ga Wanda Aka Zo Biyansa Bashinsa

0
Addu'a ga wanda ya ba da bashi idan aka zo biyan sa bashinsa بَارَكَ اللهُ لَكَ فِي أَهْلِكَ وَمَالِكَ ، إِنَّمَا جَزَاءُ السَّلَفِ الْحَمْدُ وَالأَدَاء...