Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Taƙaitaccen Tarihin Waƙafi A Musulunci

0
Ba shakka addinin Musulunci ya kwaɗaitar da mabiyansa dangane da waƙafi a matsayinsa na sadaka; wacce ladan ta yake ɗorewa har bayan rayuwar wanda...

Manufofin Waƙafi

0
Ana yin waƙafi saboda cimma manufofin ne guda biyu, waɗanda kuma suka yi rassa masu ɗimbin yawa, waɗannnan manufofi guda biyu su ne: 1. Manufofi...

Dangogin Waƙafi

0
Ana iya yin waƙafi a ɓangarori da dama da suka haɗa da: Ɓangarorin yaɗa addini da ilmantarwa: 1. Gina masallatai da samar da abubuwan Jin daɗin...

Sadarwa A Waƙar Baka

Bayan makaɗan baka sun gama tunanin waƙar da za su yi; sai kuma su zo, su sadar da ita ga al'umma. Ana sadar da...

Tarihin Magabata da Haihuwar Ɗanƙwairo

Magabatan Musa Ɗanwaƙiro Maradun su ne; kakanninsa da mahaifinsa da mahaifiyarsa da yayansa da 'ya'yansa da kuma sauran 'yan'uwa na jininsa. Musa Ɗanƙwairo da...

Yanayin Harshen Waƙar Baka

Mazubi na harshen waƙar baka yana ɗauke da ƙwayoyin sauti da gaɓoɓi da kalmomi da kuma jumloli; waɗanda suke ba makaɗa damar su iya...

Mu Yi Alhairi, Mu Guji Rowa

0
An Karɓo daga Abu Hurairata (Radiyallahu anhu) ya ce: Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: "Kullum da safe waɗansu Mala'iku biyu suna...

Sadaƙa Tana Kawar Da Musiba

0
An karɓo daga Mu'awiyya Ibn Haidah (Radiyallahu anhu) ya ce; Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: "Haƙiƙa yin saƙaka a asirce tana gussar...

Falalar Sassauci Ga Wanda Ake Bi Bashi

0
An karɓo daga Abul Yasar (Radiyallahu anhu) ya ce: Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: "Wanda ya yi jinkiri ga wanda yake cikin...

Falalar Ba wa Ɗan Uwa Sadaƙa

1
An karɓo da ga Salman ɗan Amr (Radiyallahu anhu) haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: "Bai wa miskinin sadaƙa lada ɗaya ne,...