Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Sharuɗɗan Mai Kula Da Waƙafi

0
An sharɗanta kasancewar mai kula da waƙafi ya kasance: -Ya zamo Musulmi. -Baligi wanda ya halatta ya yi tasarrufi a shari'ance. -Ya kasance mai adalci. -Haka kuma ya...

Rukunan Waƙafi

0
Waƙafi yana da rukunai guda huɗu kamar haka: - Mai waƙafi: sharaɗin mai yin waƙafi shi ne, ya kasance mai hankali; mai cikakken mulkin abin...

Ma’anar Waƙafi

0
Waƙafi kamar yadda kuma ake iya kiran sa da "hubusi" ko "tasbil" ko "tahbis"; a shari'ance na nufin sallama dukiya ko kadara, sallamawa ta...

Taƙaitaccen Tarihin Waƙafi A Musulunci

0
Ba shakka addinin Musulunci ya kwaɗaitar da mabiyansa dangane da waƙafi a matsayinsa na sadaka; wacce ladan ta yake ɗorewa har bayan rayuwar wanda...

Manufofin Waƙafi

0
Ana yin waƙafi saboda cimma manufofin ne guda biyu, waɗanda kuma suka yi rassa masu ɗimbin yawa, waɗannnan manufofi guda biyu su ne: 1. Manufofi...

Dangogin Waƙafi

0
Ana iya yin waƙafi a ɓangarori da dama da suka haɗa da: Ɓangarorin yaɗa addini da ilmantarwa: 1. Gina masallatai da samar da abubuwan Jin daɗin...

Sadarwa A Waƙar Baka

Bayan makaɗan baka sun gama tunanin waƙar da za su yi; sai kuma su zo, su sadar da ita ga al'umma. Ana sadar da...

Tarihin Magabata da Haihuwar Ɗanƙwairo

Magabatan Musa Ɗanwaƙiro Maradun su ne; kakanninsa da mahaifinsa da mahaifiyarsa da yayansa da 'ya'yansa da kuma sauran 'yan'uwa na jininsa. Musa Ɗanƙwairo da...

Yanayin Harshen Waƙar Baka

Mazubi na harshen waƙar baka yana ɗauke da ƙwayoyin sauti da gaɓoɓi da kalmomi da kuma jumloli; waɗanda suke ba makaɗa damar su iya...

Mu Yi Alhairi, Mu Guji Rowa

0
An Karɓo daga Abu Hurairata (Radiyallahu anhu) ya ce: Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: "Kullum da safe waɗansu Mala'iku biyu suna...