liƙawa: wikihausa
Idan Na Farka Amakare Lokacin Sahur, Ina Fara Cin Abincin Sahur,...
Amsa: Mutum zai cinye abinda ya saka abakinsa lokacin sahur, koda alfijir ya fito; Haka kuma, idan ruwa ne zai shanye wanda yake cikin...
Shin Dole Ne Sai Mutum Yaci Abinci Sosai Sannan Za A...
Amsa: Koda ruwa mutum ya kurɓa, ko yaci dabino, shi ake kira sahur, ba sai lalle ya ci abinci ba.
Hujja: "Koda ruwa ne mutum...
Menene Sahur?
Amsa: Sahur shi ne abincin da wanda zai tashi da azumi yake ci, kafin fitowar alfijir.
Hujja: "Ku yi sahur, domin a cikin sahur akwai...
Shin Idan Naga Watan Ramadan, Zan Yi Shiru Nena Ɗauki Azumin...
Amsa: Idan mutum yaga watan azumin Ramadan, zai sanar da hukumar dake da alhakin sanar da al'umma, domin ɗaukar azumin.
Hujja: "Bilal faɗa wa mutane...
Akwai Wata Alama Dake Tattare Da Jaririn Watan Ramadan?
Amsa: Babu wata alama da mutum zai gani; saidai kawai zai ga jaririn watan Ramadan ne kamar yadda ake ganin sabon kowanne wata idan...
Mutum Nawa Ne Ake Buƙatar Suga Wata Kafin A Ɗauki Azumi?
Amsa: Mutum ɗaya idan yaga watan azumi, ya wadartar ga mutanen wannan ƙasar, da mutum ɗayan nan ke ciki kowa ya ɗauki azumi.
Hujja: "Wani...
Wane Ne Azumin Ramadan Ya Wajaba Akansa?
Amsa: Wanda azumin Ramadan ya wajaba akansa, shine wanda gashin mara ya fito masa, mace ko namiji.
Hujja: “Shari'ar Musulunci bata aiki akan mutum uku, su...
Da Me Zan Dogara Wajen Ɗaukar Azumin Ramadan; Shin Sai Naga...
Amsa: Mutum zai dogara ne da abin da shari'ar Musulunci ta umarce shi yayi; shi ne ya ɗauki azumi da zarar hukuma ta sanar...
Abinda Ya Kamata A Sani Game Da Kabeji (Cabbage)
Kabeji: Ganyen Kabeji na daya daga cikin kayan lambu da mutane ke yawan amfani dashi.
Dayawan mutane suna cin wannan ganyen kabejin ne don marmari...
Jan Hankali Game Da Sallar Asuba
Sallar Asuba itace mafi Alheri fiye da barci, mu rage barci don mu ribanta da goben mu.
Barci amsawar zuciya ne; ita kuwa sallah amsawar...









