Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Hanyar Korar Aljanu Da Kariya Daga Dawowar Su

0
Kamar yadda muka sani aljani wata halitta ce da Allah ya yi ta ya kuma ɓoye ta ba za mu ganta ba; amma ita...

Azumi

0
MENE NE AZUMI? Ana iya fahimtar ma'anar Azumi ta fuskoki biyu: i. AZUMI A LUGGA Shi ne kamewa ii. A SHARI'ANCE: Shi ne kamewa daga barin ci ko...

Waƙar Bikin Ƙaddamar Da Manhajar WikiHausa

1
TAKARDA WADDA AKA GABATAR A WAJEN BIKIN ƘADDAMAR DA MANHAJAR WIKIHAUSA, RANAR ASABAR 19 GA OKTOBA, 2024, A ƊAKIN TARO NA GIDAN TARIHI NA...

Rayuwar ‘Ƴa Mace A Ƙasashen Turai Da Kuma A Musulunci

1
ZANGON RAYUWAR 'YA MACE A ƘASASHEN YAMMA (TURAI) 1- Mahaifiyarta in ta haifeta tana farin ciki da ita matuƙa amma fa ba wanda ya san...

Guraren Da Aljanu Suka Fi Zama

0
A wajen zama mun bambanta, sai dai da yawan mu muna rushe musu wurin zamansu sannan mu gina namu, kuma muna sare musu wajen...

Alamomin Da Ake Gane Sihiri

0
Ana gane sihiri daga alamomi kamar haka: Yawan ɓacin rai ba tare da an maka laifi ba Kasala a lokacin da ka yunƙura za ka yi...

Cinikin Bayi A Tarihin Afrika Kashi Na Biyu

0
Yahudawan da wannan Sarkin King Jour II ya kawo a shekarar 1485 su ne suka zauna a wannan wuri na Afrika, a shekarar 1506 ...

Cinikin Bayi A Tarihin Afrika Kashi Na Ɗaya

0
Babban abin da ya fara ragargaza Afrika kamar yadda muka faɗa shi ne cinikin bayi. An yi rubuce-rubuce da yawa a kan cinikin bayi...

Waƙar Ban Mutu Ba (Fati Nijar)

 Mawaƙiya : Fati Nijar  G/Waƙa: Ayyaraye ga ta da rai Fati Nijar,   Ba ta mutu ba.  Jagora : Ya jama’a ga ni da rai,  Fati Nijar ban...

Taƙaitaccen Tarihin Hajiya Fati Nijar 

Sunan Fati Nijar na yanka shi ne Fatima, Mahaifinta kuma Abdurrahman wanda ake yi wa sunan rana Labaran, mahaifiyarta kuma A’ishatu ‘yar Hassan Ɗan...