liƙawa: wikihausa
Taƙaitaccen Tarihin Hajiya Fati Nijar
Sunan Fati Nijar na yanka shi ne Fatima, Mahaifinta kuma Abdurrahman wanda ake yi wa sunan rana Labaran, mahaifiyarta kuma A’ishatu ‘yar Hassan Ɗan...
Cizo Nawa Sauro Take A Kamu Da Malaria?
Cizo ɗaya tak yakan iya saka Malaria, macen sauro da ake kira da Anopheles mosquito ce take wannan ta'asar. Tana ɗiban jinin mutum ne...
Dalilan Wajabcin Azumin Ramadan
Allah Maɗaukakin Sarki, ya wajabta Azumin Ramadana; a inda ya ce, "Ya ku waɗanda suka yi imani! An wajabta muku azumi kamar yadda aka...
Mutuwa Da Rabon Gadon Bahaushe
Bahaushe yana kiran mutuwa da sunaye kusan 20, daga cikin akwai rasuwa, fakuwa, ƙaura, tafiya, rigaya/margayawa, kauwa da sauransu.
Bahaushe ya yi imani da...
Addinin Bahaushe
Kafin zuwan addinin Musulunci yammacin Afrika, Bahaushe na addinin gargajiya, wasu na bautar iskokai, wasu mutum-mutumin itace, ko dodo, ko rana, ko ruwa da...
Sauro Yana Gani Ne Da Iskar Da Muke Fitarwa (Co2)
Kamar yanda ɗan Adam yake son launin kore domin ingantuwar lafiyar ganinsa, shi kuma sauro ya fi son duhu saboda baƙar kala ta fi...
Yunƙurin Hausantar Da Kimiyya Da Fasaha
Haƙiƙa ilimin kimiyya da fasaha baiwa ce ta Ubangiji da ya keɓanci wasu daga cikin bayinsa da ita, wanda su kuma su ke da...
Shin Sauro Yana Yaɗa Cutar HIV/AIDS?
Mun san da cewar macen sauro tana da saliva wato miyau, sannan tana da allurai har guda 6 waɗanda da su take aikin zuƙar...
Ko Ka San Cewa Idanun Sauro Sun Fi 100?
Allah (Subhanahu wata'ala) yace:
( إِنَّ اللَّهَ لَا يَسْتَحْيِي أَن يَضْرِبَ مَثَلًا مَّا بَعُوضَةً فَمَا فَوْقَهَا ۚ فَأَمَّا الَّذِينَ آمَنُوا فَيَعْلَمُونَ أَنَّهُ الْحَقُّ مِن رَّبِّهِمْ...
Jan Hankalin Matasa
A matsayin ka na ɗan talaka idan ka kalli kanka ka san cewa kai ba kowa ba ne, iyayen ka ba masu kuɗi ko...









