Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Hani Akan Yin Gulma

0
Gulma: Shi ne ɗaukar zancen wani mutum zuwa ga wani mutum ba tare da yardar sa ba, don tayar da husuma (faɗa). Saboda haka, addinin...

Hani Akan Yin Gori

2
Gori: shi ne yin isgili, shaguɓe, habaici akan wani mutum, wanda yake da kashi a gindinsa, ko kuma wanda yake da wata matsala kamar...

Fassarar Huɗuba Daga Masallaci Mai Alfarma 10 Rajab 1446 AH 10...

0
Mai Huɗuba: Sheikh Dr Saleh Bin Abdullahi Bin Humaid Mai Fassara: Dr Abdullahi Yunusa Machina Shugaban Sashi Dr Abdurrahman Muhammad Sani Yakubu Transcribe Aminu Bashir Huɗubar Masallaci Mai Alfarma Sheikh Dr. Abdullah Awwad...

Yaron Da Ke Ƙin Shan Nono

0
Ba ko yaushe ba ne don jariri ko yaro ɗan kasa da shekaru biyu ya ƙi shan nono, ko ya zamto mai saurin sakin...

Waye Bahaushe?

0
A yanzu sanin kowa ne ne Bahaushe na asali sai an yi ƙoƙarin tantancewa, saboda irin cuɗanyar da Hausawa suka yi da wasu ƙabilu...

Asalin Hausawa

0
Har yanzu ba a tabbatar da asalin Hausawa ko harshensu ba, amma akwai hasashe da dama da ake yi game da asalin Hausawa ko...

Nasiha A Kan Maganganun Mutane

0
An tambayi Imam Hasanul Basari? Me ya sa ba ka damuwa da maganganun mutane? Sai yace, "Lokacin da aka haife ni, ni kaɗai aka haifa, Kuma lokacin...

Awon Juna Biyu

1
Awon ciki shi ne gwaji wanda ake yi a lokacin da mace take jin alamu a jikinta kamar ta sami juna biyu. Sakamakon awon...

Kafar Sadarwar Zamani, Amfani Da Ƙalubalenta

0
Amfani da kafar yanar gizo da kuma kafar sadarwar zamani (Social Media) hade da  ƙalubalen su (Kashi na ɗaya) Daga Abubakar Ibrahim Panshekara Samuwar yanar...

Me Ke Kawo Warin Jiki?

0
Shin za ka iya gane shekarun mutum a yayin da yake zaune a gefenka ta hanyar warin jikinsa? Zai iya yiwuwa mutum yana sanye...