liƙawa: wikihausa
Wayewar Farko
Masana tarihi sun kasafa wayewa daga Paleolithic zuwa Neolithic. Ita Paleolithic lokacin farautar dabobi ne da tara kayan tsirrai. Idan suka gama da abubuwan...
Awo Mai Ba Da Sakamakon Hoto Na Masu Juna Biyu (SCANNING)
Scanning wata fasahar kimiyyar zamani ce wacce likitoci suke amfani da ita wajen binciken halin da juna biyu ko ɗan-tayi yake cike, kuma sakamakon...
Wayewar Kan Ɗan Adam 2
Wasu masana sun ba da sharaɗai na wayewar kai. Sharuɗan sun haɗa da rubutu, a bisa wannan sharaɗi babu wayewar kai ga mutanen da...
Ciwon Mara (Pelvic Pain)
Mara ita ake kira “pelvis” a kimiyyance. An yi aron ta ne daga harshen “Latin” wanda mutanen tsohuwar daular Rumawa (Rome) suke magana da...
Auren Annabi SAW Da Nana Saudat
An ɗaura auren annabi (Sallallahu alaihi wasallam) da Sayyada Saudat ‘yar Zam’ata Baƙuraishiya, sannan sunan mahaifiyarta shi ne Al-shamus 'yar Ƙais daga ƙabilar Banu...
Auren Annabi SAW Da Nana Aisha
Bayan an ɗaura auren Sayyada Saudatu da wata ɗaya sai aka ɗaura auren Nana Aisha ‘yar abokinsa Sayyadina Abubakar As-Sadik a lokacin shekarunta bakwai...
Wayewar Kan Ɗan Adam 1
Kafin a fassara Wayewar Kai (Civilization da turanci) sai an fassara wasu kalmomi masu alaƙa da shi kamar yadda masanin tarihi Arnold Toynbee ya...
Birkicewar Tsarin Jijiyoyin Jiki
A yanayin mutum zai riƙa fuskantar fargaba, tsoro, faɗuwar gaba, sarƙewar numfashi, rashin bacci, bugawar zuciya far-far-far haka kurum, gami da kasa sukuni, kasa...
Fassarar Huɗuba Daga Masallaci Mai Alfarma 17 Rajab 1446 AH 17...
Mai Huɗuba:
Sheikh Dr Abdurrahman Al Sudais
Mai Fassara:
Dr Usman Azzuhri
Shugaban Shashi
Dr Abdurrahman Muhammad Sani Yakubu
TAKEN HUƊUBA: GWALA-GWALEN KALMOMI GAME DA KARIYA DA GARKUWA
17 RAJAB, 1446H
Huɗuba...
Rijistar CAC Da Muhimmancinta
Menene CAC Certificate?
CAC (Corporate Affairs Commission) shi ne certificate ko kuma shaida ce da ake yi wa sana’a babba ko kuma ƙarama. Wannan shaida...









