liƙawa: wikihausa
Sunnonin Ranar Juma’a
Ranar Juma'a, rana ce ta musamman a wurin Musulmai, rana ce babba, mafi daraja daga sauran ranakun mako. Rana ce da Allah ya zaɓa,...
Gudunmawar Mawadata Da Ɗaiɗaikun Jama’a Ga Tsangayu
Sanin kowa ne cewa ba kasafai gwamnatoci ko al'umma kan samu isassun kuɗaɗen da za su iya gamsar da buƙatun jama'ar da ke ƙarƙashinsu...
Wa Ya Kashe Husaini (Radiyallahu Anhu)?
Shin Ahlussunna ne suka kashe Husaini (Radiyallahu Anhu)? Ko Mu'awiyya ne? Ko Yazidu ne?
Amsar wannan tambayar ba ta buƙatar dogon bayani, saboda shi da...
Iƙirarin Simpanci
Ni basimpe ne ku ganni
Ba taƙiyya zo ka ganni
Ba ni kunyar yin bayani
Tunda da ai ban faɗo hakan ba.
Babu mai sa in yi ridda
Daga...
Addu’ar Da Ake Ma Wanda Ya Sanya Sabuwar Tufa
"Tublii wa yukhliful laahu ta'ala".
{Allah ya sa ka mayar da ita tsumma, kuma Allah Maɗaukaki ya mayar maka da wata (tufar}.
"Ilbis jadiidan wa ish...
Yadda Ake Addu’ar Tafiya Zuwa Masallaci
"Allahumma ja'al ,fii ƙalbii nuuran, wafii lisaanii nuuran, wafii sam'ii nuuran, wafii basarii nuuran, wamin fauƙii nuuran, wamin tahtii nuuran, wa'an yamiinii nuuran, wa'an...
Addu’ar Shiga Masallaci
"A'uzu bil-laahi aziimi, wabi wajhihil kariimi, wa sulɗaanihil ƙadiimi, minas-shaiɗaanir rajiimi. Bismil-laahi, was-salaatu was-salaamu alaa Rasuulil-laahi, Allaahummaftahlii abwaaba rahmatika".
{Ina neman tsarin Allah Mai girma,...
Addu’ar Fita Daga Masallaci
"Bismil-laahi was-salaatu was-salaamu alaa Rasuulil-laahi (Sallallahu Alaihi Wasallam), Allaahumma inni as'aluka min fadhlika, Allaahumma'asimnii minas-shaiɗaanir rajiimi".
{Da sunan Allah, tsira da aminci su tabbata ga...
Addu’ar Da Ake Yi Bayan An Binne Mamaci
Annabi, (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya kasance idan aka gama binne mamaci, sai ya ce; "Ku nema wa ɗan uwanku gafara, kuma ku roƙa masa...
Sakamakon Alheri, Alheri Ne
1. Ka ciyar Allah Ya ciyar da kai.
2. Ka tufatar Allah Ya tufatar da kai.
3. Ka taimaka Allah Ya taimaka maka.
4. Ka rufa asirin...









