liƙawa: wikihausa
Yadda Ake Faten Tsaki Da Wake
Fate abincin gargajiya ne wanda ya samo asali tun iyaye da kakanni. Yana ƙunshe da ganyayyaki masu ƙunshe da sinadarai waɗanda ke inganta lafiyar...
Yadda Alamomin Jinnu Yake
Za mu ɗauki kaɗan daga cikin jinnu mu bayyana alamominsa da kuma magungunansa.
Jinnul Gawas
Waɗannan jinnu sun yi zamani da Annabi Suleiman (Alaihis Salam). Kamar...
Addu’ar Matafiyi
Wannan addu'a ce ga wanda zai yi tafiya kuma yana tsoron kada wani ya cutar da shi ko ya cutar da iyalinsa bayan ya...
Matakan Da Za A Bi Domin Rabuwa Da Jinnu
Akwai hanyoyi da yawa wajen rabuwa da irin waɗannan aljanu da ma wasu ba irin wannan ba. Ya zama duk inda aljani yake ajikin...
Yadda Nau’ikan Sihiri Suke Da Kuma Matakan Magance Su
Nau'ikan Sihiri
a. Akwai kurciya
b. Dan baka
c. Sihirul firaƙ
d. Sihirul muhabba
e. Sihirul jini
f. Sihirul tasrif
g. Sihirul sariƙ
Wannan su ne nau'i kaɗan daga cikin nau'ikan sihiri....
Tarihin Afirka Kashi Na Ɗaya
Afirka na da mutane biliyan ɗaya da miliyan ɗari huɗu da saba’in da huɗu da dubu ɗari biyar da uku da ɗari bakwai da...
Neman Aure Bisa Koyarwar Musulunci
Akan so duk lokacin da mutum zai yi aure, mace ce ko namiji, ya dubi don me zai yi auren, shin kyawu ne? Kuɗi...
Abubuwan Da Ya Kamata Ka Sani Akan Android
Android shi ne ƙwararren masanin nan wato Andy Rubin kuma shi ne ya ƙirƙiri ko kuma mu ce shi ne shugaban ma da ya...
Addu’a Idan Mutum Yana Cikin Damuwa
Wannan addu'ar mutum yakan yi ta idan ya shiga cikin damuwa ko ya shiga cikin wani hali, ko tashin hankali; ya rasa yadda zai...
Ma’anar Damokuraɗiyya
Ita dai damokuraɗiyya ana ganin cewa gwamnati ce wadda mutane suka zaɓe ta. Wannan ita ce fasasara mai sauƙi, amma wasu suna ƙalubalantar wannan....