liƙawa: wikihausa
Tarihin Malam Buhari Siriddawa (Sarkin Malaman Sakkwato)
An haifi Malam Buhari, Sarkin Malaman Sakkwato a Unguwar Siriddawa da ke Sakkwato a shekara ta 1934. Ya yi karatu wurin mahaifinsa Malam lbrahim...
Cikin Molo (Molar Pregnancy)
Cikin Molo wani nau'in alamun juna biyu ne da wasu cikin mata kan samu kansu da shi wanda kuma a zahiri gaskiya ba ciki...
Saiƙo Ko Sanƙo (Baldness)
Saiƙo inji sakkwatawa, ko sanƙo inji zage-zagi da katsinawa, shi ne ake kira "alopecia" a likitance. A turance kuwa ana kiransa "baldness" ko "bald...
Falalar Salati Ga Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam)
Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce; wanda ya yi salati ɗaya a gare ni, Allah zai yi salati goma a gare shi'.
Annabi (Sallallahu Alaihi...
Yadda Ake Garin Kunun Aya
A yau za mu koyi yadda ake yin Garin Kunun Aya. Kunun Aya kamar yadda muka sani kunun aya yana da matuƙar amfani ga...
Biyayya Ga Mahaifa (Iyaye)
“Sannan mun yi wasiya ga mutum da ya kyutata wa mahaifansa, mahaifiyarsa ta yi goyon cikinsa cikin wahala sannan ta haife shi cikin wahala…”...
Yadda Ake Wainar Semovita
A yau za mu koyi yadda ake wainar semovita. Wainar Semovita abinci ne da ake yin sa da garin semovita, waina kamar yadda muka...
Cututtukan Haƙori
Cututtukan haƙori su ne matsalolin da suke kama haƙorin mutum, su haifar masa da ciwon haƙori, ko faɗuwar haƙori, ko rashin tsarin haƙori mai...
Iyalin Musa Ɗanƙwairo
Iyali suturar mutum, iyali suturar gida. A bisa yanayin zamantakewar bil Adama da aljannu, cikar ɗa, mutum namiji ko 'ya, mutum mace ita ce...









