liƙawa: wikihausa
Falalar Tasbihi
Hadisai da yawa sun bayyana ɗimbin falala da darajar tasbihi kamar haka:
Ladan tasbihi da Alhamdulillahi yana cika tsakanin sama da ƙasa, Tasbihi yana kankare...
Falalar La Ilaha Illallahu
An karɓo daga Abu Hurairah (Radiyallahu Anhu) ya ce: "Wanda zai fi kowa azurta da samun ceto na ranar ƙiyama, shi ne wanda ya...
Falalar Istigfari
Istigfari shi ne neman gafarar Allah Ta'ala da yafiya bisa zunuban da mutum yake aikatawa.
Istigfari ko tuba ba ya zama karɓaɓɓe sai ya cika...
Yadda Falalar Zikiri Ya Ke
Zikiri shi ne ambaton Allah Ta'ala da kalmomin yabo da kirari da girmamawa da godiya; bisa ni'imominsa tare da nutsuwa da ƙasƙantar da kai...
Falalar Suratul Tabarakallazi Biyadihil Mulku
An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu Anhu) daga Annabi (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce: haƙiƙa wata sura a cikin Alƙur'ani mai ayoyin talatatin ta...
Falalar Ayoyi Goma Na Farko Ko Ƙarshen Suratul Kahfi
An karɓo daga Abu Darda'i (Radiyallahu Anhu)
Haƙiƙa Annabin Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: "Wanda ya haddace ayoyi goma na farkon Suratul Kahafi, Za...
Falalar Biyawa Wani Hajji Ko Umra
Haƙiƙa duk wanda ya kasancce sanadin aikata alhairi, za a ba shi lada dai-dai da ladan wanda ya aikata wannan aikin ba tare da...
Waƙoƙin Fada Da Wasu Waƙoƙi Game-Gari
1.1 Abdu Inka Bakura : : : : : :
'Shi mika dibi Mujaddadi.'Sarkin Musulmi Alhaji Sir Abubakar III : : :'Akwai Haƙuri ga Shehu...
Malaman Ƙasar Zariya
A ƙasar Zariya, neman ilimin Furu'a ya cuɗanya da neman ilimin Alƙur'ani. Wannan ya sa makarantun Alƙur'ani a Zariya da Sakkwato zama tamkar makarantun...
Tarihin Ado Ahmad Gidan Dabino, MON
Ado Ahmad Gidan Dabino, MON, shahararren marubucin littattafan Hausa ne a Arewacin Nijeriya, sannan mai shiryawa da bayar da umarni sannan ɗan wasa ne...








