liƙawa: wikihausa
Yadda Ake Faten Tsakin Masara
Assalamu alaikum! Barkanmu da wannan lokacin. Mun jima ba mu leƙa kichen ba. Yau dai na ce bara mu leƙa gargajiya. Dana laluba sai...
Musa Ɗanƙwairo A Gayaunar Waƙa
Makaɗa Abdu Kurna yana daga cikin makaɗa na ƙungiya; waɗanda suka yarje wa wasu mataimakansu su dinga zuwa taɓe na yin waƙa; wato gayaunar...
Tarihin Alaramma Malam Aliyu Ɗan Kadawa (1868-1998)
An haifi Malam Aliyu a zamanin Sarki Abdullahi a garin Kadawa cikin ƙaramar Hukumar Warawa da ke Jihar Kano. Hamshaƙin malamin Alƙur'ani, ma'abocin zaumunci...
Tattali da Kulawar Ɗanƙwairo da Majiɓintansa
Kamar yadda tarihin rayuwar Makaɗa Musa Ɗanƙwairo ya tabbatar; shi mutum ne mai kula da ciyarwa da shayarwa da tufasarwa da samar da muhallai...
Tarihin Shehun Malami Muhammad Rabi’u Ɗan Tinki (1897-1959)
Malam Rabi'u ɗan Yunusa ɗan Alhasan ɗan Baru. An haife shi a garin Tinki a cikin ƙaramar hukumar Bici da ke Jihar Kano cikin...
Yadda Falalar Karatun Al-Ƙur’ani Ya Ke
Karatun ƙur'ani ibada ce babba wacce babu sama da ita; musamman in ta haɗu da ikhlasi da lura da ma'anoni da manufofin abinda ake...
Falalar Sadaƙar Mai Ƙaramin Ƙarfi
An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu anhu) ya ce: "Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) yace: "Sadaƙar dirhami ɗaya ta rigayi sadaƙar dirhami dubu...
Tarihin Gwani Saleh Ɗanzargu
An haifi Gwani Saleh ɗan Abdullahi jikan Abdullahi a Ƙasar Jahun. Mahaifin sa ya rasu yana ƙaramin yaro, don haka sai mahaifiyar sa ta...
Wasiyyar Imamu Husaini (Radiyallahu Anhu)
An karɓo daga Imamu Husaini (Radiyallahu Anhu); ya ce da 'yar uwarsa Zainab lokacin da ya ga tana marin kumatunta za ta yaga tufafinta...
Yadda Buroka Yake (Pidgin)
GABATARWA
Idan ana maganar harshe, to ana magana ne a kan fagen ilimin kimiyyar harshe wanda yake magana a kan yadda ake bin diddigi ko...








