Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Yadda Ciwon Baki Yake (Mouth ulcers)

0
"Mouth ulcers" Ɗaya ne daga cikin ciwukan baki da a turance akan kirasa da canker sore (shankaso), Ƙaramin ciwo ne na kwailewar fata dake...

Zikiri In An Zauna A Wani Majalisi

0
Ibn Umar ya ce: an kasance an ƙirgawa ga Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) a majalisi kafin ya tashi, yana cewa sau ɗari: "Rabbigfir lii...

Tarihin Kafuwar Ƙasar Iran

0
Tarihin Kafuwar Ƙasar Iran: Daga Tsoffin Dauloli zuwa Jamhuriyar Musulunci Tsakure Wannan maƙala ta yi nazari kan tarihin kafuwar ƙasar Iran, tun daga daulolin gargajiya na...

Tarihin Kafuwar Ƙasar Saudi Arabia

0
Ƙasar Saudi Arabia tana daga cikin muhimman ƙasashe a duniya, musamman ta fuskar addini da tattalin arziki. Kafuwar ta ta samo asali ne daga...

Yadda Falalar Suratul Falaƙi Da Nasi Take

0
An karɓo daga Uƙubatu ɗan Amir (Radiyallahu Anhu) yace; Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) yace; "Ba ka ga waɗansu ayoyin da aka saukar da...

Zikiri Yayin Shiga Gida

0
"Bismillaahi walajnaa, wa Bismillaahi kharajnaa, wa alal-laahi Rabbanaa tawakkalnaa". {Da sunan Allah muka shiga, kuma da sunansa muka fita, kuma ga Allah kaɗai, Ubangijinmu, muka...

Musa Ɗanƙwairo A Koyo Da Biyayyar Waƙa

Makaɗa Alhaji Musa Ɗanƙwairo Maradun ya tashi, ya girma a gidansu; ya tarar da ana harka ta kiɗa da waƙa. Magabatansa tun daga Kaka...

Maganganu Na Ƙarya A Kan Kashe Husaini (RA)

0
Waɗanda suka rawaito labaran kashe Husaini (Radiyallahu Anhu) da kashe Usman (Radiyallahu Anhu) da sauran yaƙe-yaƙe sun ƙara ƙarerayi da yawa a cikin labaran. A...

Tarihin Malam Ɗankwandarai

0
An haifi Malam Isa Ɗankwandarai a garin Sankara a Ƙauyen Kwandarai. Ya yi tafiye-tafiyen neman karatu har Ubangji Maɗaukakin Sarki Ya hore masa Alƙur'ani;...

Tarihin Abubakar Malami SAN

1
Abubakar Malami SAN, wanda aka haifa a ranar 17 ga watan Afrilu, 1966 a kauyen Gwari dake jihar Kebbi, Najeriya, yana daga cikin shahararrun...