liƙawa: wikihausa
Tatsuniyar Ɗankaɗafi
Ga ta nan ga ta nan ku.
Wata mata ce dai ba ta taɓa haihuwa ba, tun da ta ke. Sai ta ce, 'Allah, ba...
Kiɗa Da Waƙoƙin Makaɗa Musa Ɗanƙwairo
Kiɗa da waƙa ta baka wani fage ne wanda yawancin makaɗa masu tunani da ƙwaƙwalwa da fasahar shirya kalmomi; musamman ta fuskar zaɓensu da...
Tarihin Sheikh Malam Muhammad Ɗan Almajiri
An haifi babban malami Muhammad ɗan Malam Adamu a Ƙasar Kazaure. Malam Muhammad ɗan Almajiri ya fara karatu a gaban mahaifinsa Malam Adamu.
Malam ya...
Gaskiyar Abinda Ya Faru Na Shahadar Husaini (Radiyallahu Anhu)
A wannan gaɓa zan bayyana gaskiyar abinda ya faru a taƙaice dangane da shahadar husaini (Radiyallahu Anhu) kamar yadda amintattun masana tarihi suka bayyana.
Mutanen...
Sharhin Wasu Littattafan Adabin Kasuwar Kano
A wannan babi an yi ƙoƙari na yin sharhin wasu daga cikin litattafan Adabin Kasuwar Kano. Sai dai da yake littattafan da yawa an...
Tsokaci Kan Adabin Kasuwar Kano A Jaridu Da Mujallu
Daga bayanan da muka gani a sama, mun gane kowane daga cikin rukunin al’ummar Hausawa da yadda suke kallon wannan abu na adabi da ya...
Siffofin Adabin Kasuwar Kano
Da yake ana tariyar abin da ya wuce ne game da wannan fage na Adabin Kasuwar Kano, ta yaya za a iya gane aikin...
Nazarin Rayuwar Adabin Kasuwar Kano
Balaga: 1990 zuwa 1995
Nazarin rayuwar Adabin Kasuwar Kano a zamanin da muka kira na balaga ya fito mana da siffofi mabambanta. Da farko dai...
Karin Lafazi (ACCENT)
Gabatarwa
Baiwar da Allah ya yi wa ɗan Adam ta amfani da harshe yana daga cikin abubuwan da suka bambanta shi (ɗan Adam ɗin) da...
Adabin Kasuwa A Ƙasar Hausa
A wannan babin an yi ƙoƙarin bin yadda aka samar da adabin kasuwa a ƙasar Hausa. Abin nufi, bayan ganin yadda fasalin adabin kasuwa...









