liƙawa: wikihausa
Ta’aziyyar Hauwa Ƙamshi
1. Rabbana Sarki Ilahu,
Rabbi mai tayar da ruhu,
Rabbi ga baiwarka Hauwa.
2. Babu mai tsarki ya naka,
Babu mai rahama kamarka,
Rabbi kai rahama ga Hauwa.
3. Babu...
Gyara Kayanka
Rabbana tuba nake yi,
Nayi saɓo ba kaɗan ba.
Na yi alƙawari gare ka,
Zan yi bauta ba da ɗar ba.
Dana zo shaiɗan ya ja ni,
Ban yi...
Mijin Marigayiya Babi Na Biyu
Kamar yanda aka yi alƙawari ranar Asabar 18th February, 2020 waliyyan Mustapha suka sami karɓa ta girmamawa a gidan kakan Khadija. Bayan sun gaisa...
Yadda Ake Addu’ar Cire Tufafi
بِسْمِ الله.
Bismillah
Da sunan Allah.
Addu'ar Sanya Tufa
.الْحَمْدُ لِلّهِ الذِي كَسَانِي هَذَا الثَّوْبَوَرَزَقَنِيهِ مِنْ غَيْر حَوْل مِني وَلاَ قُوَّةٍ
Alhamdulillahil lazi kasani hazas sauba warzuƙnihi min gairi...
Matsayin Harshen Hausa A Ƙarni Na 21 Da Tagomashinsa
sahalaliyu@gmail.com
Kira: 059 671 4064
WhatsApp: +2347065994177
SASHEN NAZARIN HARSUNAN NIJERIYA DA KIMIYYAR HARSHE, JAMI’AR JIHAR KADUNA, NIJERIYA.
Maƙalar Da Aka Gabatar A Taron Ranar Hausa Ta Duniya...
Yadda Ake Addu’ar Tafiyar Da Ƙuncin Zuciya
لاَ إِلَهَ إلا اللهُ الْعَظِيمُ الْحَلِيمُ، لاَ إِلَهَ إلا الله رَبِّ الْعَرْشِ الْعَظِيمُ، لاَ إِلَهَ إِلَّا اللهُ رَبُّ السَّمَوَاتِ وَرَبُّ الأَرْضِ وَرَبُّ الْعَرْشِ الْكَرِيمُ...
Mijin Marigayiya Babi Na Ɗaya
'Hey Babe.' Ta faɗa tana wani rangwaɗa kai tare da juya ƙwayar idonta kamar dai ga Babe ɗin a gabanta tana kallonsa. 'Mai kyau,...
Tarihin Kafuwar Ƙasar Qatar
Daga Ottoman Empire zuwa Mulkin Mallaka da Bayan ’Yancin Kai
Gabatarwa
Qatar ƙasa ce da ke Tekun Farisa (Persian Gulf), wadda ta samo kanta daga ƙarƙashin...
Lissafi Akwai Zaƙi
Assalamu alaikum yara.
Shin ko kun san cewa lissafi, wato Mathematics, wani abu ne mai daɗin gaske? Kuma idan ka iya za ka gane cewa...
Addu’ar Wanda Ya Ji Tsoron Zaluncin Wani Mai Iko
اللهُمَّ رَبَّ السَّمَاوَاتِ السَّبْعِ ، وَرَبَّ الْعَرْشِ الْعَظِيمِ، كُنْ لِي جَاراً مِنْ (فُلَانِ بنِ فُلان) وَأَحْزَابِهِ مِنْ خَلَائِقِكَ ، أَنْ يَفْرُطَ عَلَيَّ أَحَدٌ مِنْهُمْ...









