liƙawa: wikihausa
Falalar Salla A Masallacin Haramin Makka Da Madina
An karɓo daga Abu Hurairah (Radiyallahu anhu) ya ce: Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) yace; "Salla a masallaci na ta fi salla a...
Zikiri Kafin (Gabanin) Da Bayan An Gama Alwala
Zikiri Kafin (Gabanin) Alwala
"Bismillaahi".
{Da sunan Allah}.
Zikiri Bayan An Gama Alwala
"Ashhadu an laa ilaha illallahu wah dahu laa sharika lahu wa Ashhadu anna Muhammadu abduhu...
Rasuwar Makaɗa, Sarkin Kiɗan Maradun Alhaji Musa (Ɗanƙwairo)
Rasuwar Makaɗa, Sarkin Kiɗan Maradun Alhaji Musa (Ɗanƙwairo) Usman Ɗankwanagga a 1991.
Sarkin Kiɗan Maradun, Makaɗa Alhaji Musa Ɗanƙwairo Maradun, bayan wata gajeruwar rashin lafiya;...
Waƙa Mai Taken Gudumar Dukan Rashawa
Ya Allah sunanKa farko,
Don aikina ya yi ƙarko,
Har al’umma duk su farko,
Mu kauce hanya mai duɗewa.
2. Na yi salati gun sa Manzo,
Wanda ya...
Waƙa Mai Taken Masha-Jini
1. Allah ba ni buɗi in yi tsari na baituka,
A kan ƙwaro wanda bai da tausai a duniya.
2. Ƙwaron da yakan cutar da manya...
Waƙa Mai Taken Nagartaccen Jagora
1. Da sunan Rabbana Karimi sarki guda,
Da ke bayar da ɗaukaka daji ko gida,
Da ya aiko wa duniya Ɗaha Muhammada,
Da ya ɗora mu kan...
Waƙa Mai Taken Kowa Ya Bar Gida…
1. Suna na Allah farawa,
Baiwarsa mun yo godewa,
Yawan salati ƙarawa,
Wajen Rasulu abin kewa,
Gare mu ba ma fasawa.
2. Batu nake son saƙawa,
Kan duniyarmu ta Hausawa,
Da...
Tarihin Sarkin Musulmi Muhammad Bello
Sarkin Musulmi Muhammadu Ballo ɗa ne ga Shehu Usmanu bn Fodiyo, kuma yana daga cikin fitattun almajiransa, waziransa, sannan daga ƙarshe magajinsa. Mutum ne...
Yadda Ciwon Kunne Yake
Da farko shi kunne kanshi an kasa shi ɓari uku (3) :
1- Outer Ear (Wajen Kunne).
2- Middle Ear (Tsakiyar Kunne)
3- Inna Ear (Cikin Kunne)
Kuma...
Cin Zarafin Ƙananun Yara Da Kariya A Bisa Haka
GABATARWA
'Child maltreatment':- Cin zarafin ƙananun yara na nufin cutarwa ko wofantarwa da ake yi wa yara 'ƴan ƙasa da shekaru 18. Hukumar lafiya ta...









