Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Yadda Asalin Kishi Yake

0
GABATARWA A shekarar 2013, wani rahoton binciken masana da Farfesa Daniel Freeman na Jamiar Oxford tare da marubuci Jason Freeman suka wallafa a jaridar 'The...

Nazarin Hanyoyin Adana Kayayyakin Hausawa Na Gargajiya

0
TUN KAFIN A HAIFI UWAR MAI SABULU, BALBELA TAKE DA FARIN GASHINTA: NAZARIN HANYOYIN ADANA KAYAYYAKIN HAUSAWA NA GARGAJIYA Daga Magaji Ahmad Gaya PhD Sashen Koyar Harsunan...

Tarihin Garin Kudan

0
BABI NA ƊAYA Allah mai yin yadda Ya so. Garin Kudan, tsohon gari ne da ya ginu bisa mutunci, tsoron Allah da kuma kishin al’umma....

Tatsuniyar Ɗankaɗafi

0
Ga ta nan ga ta nan ku. Wata mata ce dai ba ta taɓa haihuwa ba, tun da take. Sai ta ce, ‘Allah, Allah, ba...

Tatsuniyar Gizo Da Ɓaure

0
‎Ga ta nan ga ta nan ku. ‎Wata rana ne dai wani sarki yana zance a zuci, yana cewa, 'Gonata ta ɓaure ta yi kyau....

‎Tatsuniyar Barewa Ta Auri Mutum

0
‎‎Ga ta nan ga ta nan ku. ‎Wata barewa ce, sai ta rikiɗa, ta zama mace kyakkyawa. Sai ta ɗauki ɗan kwatashinta ta ɗora a...

Kimiyyar Siyasar Uban Gida: Tasiri, Makoma Da Silar Rabuwa

0
A siyasa, a ko’ina a faɗin duniya ana amfani da harshen 'biyayya, jagoranci gami da magajin mulki'. Shugabanni da dama su kan ce suna...

Tatsuniyar ‎Gizo Da Namun Daji

0
‎Ga ta nan ga ta nan ku. ‎Gizo ne dai yana son ya ci nama, amma ba shi da shi. Ya rasa yadda zai yi....

‎Tatsuniyar Yarinya Da Dodanni

0
‎Ga ta nan ga ta nan ku. ‎Wata yarinya ce dai mai tsananin kyau, duk garinsu babu mai kyanta, ta ce ba ta son kowa...

Hadisi Na Biyu A Kan Falalar Adalci Da Tausayawa Mabiya Da...

0
An karɓo daga Abdullahi ɗan Amr ɗan Asi (Radiyallahu Anhuma) haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: "Masu tausayi Allah mai rahama zai...