liƙawa: wikihausa
Shaiɗanin Wannan Ƙarni: JEFFERY EPSTEIN
“Lallai shi – shaiɗan – yana umartanku ne da munanan ayuka da kuma alfasha”
Jeffery Seymour Epstein an haife shi a 1953 a Brooklyn da...
Tatsuniya Mai Taken Marainiya
TASKAR TATSUNIYOYI". Babi Na Daya: Marainiya
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wata yarinya marainiya, watau wadda take ba uwa ba uba; kuma ita kaɗai...
Maƙala Mai Taken Kasuwanci A Duniyar Intanet: Ƙalubalen Hausawan Ƙarni na...
Cite this Article as: Sani, A-U., Yankara, M.M. & Baba N. (2023). Kasuwanci a duniyar intanet: Ƙalubalen Hausawan ƙarni na 21. Yobe Journal of...
Tatsuniyar Gizo Da Giwa
Ga ta nan ga ta nan ku.
Wani mutum ne dai ya ba wani malami kuɗi don a yi masa asiri. Sai malamin ya ce...
Yadda Amfanin Kuɓewa Yake A Jikin Ɗan Adam
Shin ko kun san Amfanin Kubewa A jikin Ɗan Adam? Mutane da dama suna amfani da kuɓewa a matsayin miya ba tare da sanin...
Tarihin Kafuwar Ƙasar Jordan
Ƙasar Jordan (Al-Urdunn) tana daga cikin ƙasashen Gabas ta tsakiya da suka fi ƙaranci a girma amma suka fi zurfin tarihi. Tarihinta ya fara...
Maƙala Mai Taken Tsattsafin Fanɗare wa Addinin Musulunci: Wata Yasasshiyar Gona...
Tsattsafin Fanɗare wa Addinin Musulunci: Wata Yasasshiyar Gona a Gandun
Waƙoƙin Baka na Hausa
Adamu Rabi’u BAKURA1, Abu-Ubaida SANI
Department of Languages and Cultures, Federal University, Gusau,...
Tatsuniyar Budurwa Marar Tabo
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wata yarinya kyakkyawa, wadda ko tabo ɗaya babu a jikinta. Shi ke nan, sai ta ce ita fa...
Tatsuniyar Jarumin Sarki
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wani jarumin sarki wanda a fagen yaƙi ba ya ja da baya. Duk inda ya sa gaba sai...
Tarihin Garin Kudan 2
BABI NA HUƊU
Rana ta fara haskawa a sararin samaniyar garin Kudan, tamkar zinaren take ɗauke da albarkatu. Mutane sun tashi suna jin wani sabon...









