liƙawa: wikihausa
Tatsuniya Mai Taken Wani Sarki Da Matansa
Ga ta nan, ga ta nanku.
Wani Sarki ne mai mata uku, amma Allah bai taɓa ba shi haihuwa ba. Ana nan, ana nan wata...
Tatsuniyar Ƙawancen Kyanwa Da Bera
Ga ta nan, ga ta nanku.
Kyanwa da Bera dai ne suka yi ƙawance, suka kuma yi shawarar cewa ya kamata su tara kayan abinci...
Abubuwa Goma Da Mai Azumi Ya Kamata Ya Sani
ZAFAFA GOMA: ABUBUWA 10 DA MUSULMI YA KAMATA YA SANI SANNAN YA KIYAYE A LOKACIN AZUMIN WATAN RAMADANA.
GABATARWA:
Alhamdulillahi Rabbil ‘Alamin. Tsira da amincin Allah...
Tatsuniyar Kaza Da Muzuru
Ga ta nan ga ta nan ku.
Kaza ce dai ta ce ba ta son kowa a cikin duk 'yan uwanta zakaru masu nemanta. Ta...
Tatsuniyar Kura Da Zomanya
Ga ta nan, ga ta nanku.
A can cikin wani ƙungurmin daji akwai wata Zomanya mai ciki, wadda gidanta yake kusa da na wata Kura,...
Tatsuniyar Mace Mai Ciki
Ga ta nan, ga ta nanku.
Wata rana wata mata mai juna biyu ta je ɗibar ruwa a bakin rafi. Bayan ta cika tulunta da...
Tatsuniyar Cilakowa Da Kodokodo
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wasu tsuntsaye biyu a wani baƙin daji da ke ƙasashen Gabas. Ɗaya sunanta Cilakowa, ɗayar kuma Kodokodo. Ita...
Tatsuniyar Daskin Dariɗi
Ga ta nan ga ta nan ku.
Da gero da dawa da maiwa da duk dai kayan abinci haka, su shinkafa, acca, iburu, alkama da...
Maƙala Mai Taken Raujin Hikima: Gurbin Waƙoƙin Gargajiya A Rayuwar Hausawa
Manazarta: Sani, A-U. (2025). Raujin hikima: Gurbin waƙoƙin gargajiya a rayuwar Hausawa. Njinga & Sepé: Revista Internacional de Culturas, Línguas Africanas e Brasileiras. São...
Tunawa Da Yaƙin Santolo
(YAKI DON TABBATAR DA MUSULUNCI A ƘASAR HAUSA)
9/12/2017
DAGA SADIQ TUKUR GWARZO
08060869978
Haƙiƙa, idan har tarihin ƙasar Hausa ba zai cika ba har sai an kalli...









