liƙawa: wikihausa
Tatsuniyar Zomo Da Damo
Ga ta nan, ga ta nanku.
Zomo da Damo suka yi abota, kowa na zuwa gidan abokinsa ya yini ko su yi hira. Rannan Zomo...
Labari Mai Taken Ayar Allah
Shara nake a babban tsakar gidan mu. Mijina ne ƙarami aikina kenan safe da yamma, ban aune ba na tsinkayi Uwani a gabana tsaye...
Yadda Ake Ittikafi
Ittikafi: shi ne dauwama a masallaci, domin yin ibadah, Salloli da tasbihi haɗi da tahlili, takbiri da salatin annabi da karatu alƙur’ani mai girma...
Lailatul Ƙadri
Wasu kwanaki ne masu ɗimbin falala, waɗanda suka fi watanni dubu, sannan kuma ba a samunsu, sai a cikin watan Ramadan, a kwanaki goman...
Tatsuniyar Wata Mata Mai ’Ya’ya Biyu
Ga ta nan, gata nanku.
Akwai wata mata tana da ’ya’ya biyu, ɗaya mace, ɗaya kuma namiji. Macen ce babba, namijin kuma shi ne ƙarami....
Tatsuniyar ’Yan Mata Masu Kamun Kifi
Ga ta nan, ga ta nanku.
Wata rana wasu ’yan matan ƙauye suka tafi rafi su, watau kamun kifi. Suka kuma yi sa’a suka kamo...
Tatsuniyar Kurege Da Kura (Na Biyu)
Ga ta nan, ga ta nanku.
Wata rana ’ya’yan Kura sun je yawo gidan Kurege sai suka tarar an yi farfesun Biri. Sai aka ba...
Tatsuniyar Kurege Da Kura (Na Daya)
Ga ta nan, ga ta nanku.
Wata rana Kurege da Kura suna yawo, sai suka tsinci ƙyallen fatari. Sai Kurege ya ce, bari ya je...
Tatsuniyar Kishiyoyi Biyu
Ga ta nan, ga ta nanku.
An yi wasu kishiyoyi biyu masu zaman lafiya a tsakaninsu a wani gari. Ba su taɓa ɓata wa juna...
Tatsuniyar Na-Goma
Ga ta nan ga ta nan ku.
Wata rana, an yi wani mutum wanda ya ke da 'ya'ya goma. Shi kuwa maharbi ne. Kullum ya...








