Gida Liƙau(tags) Sallah

liƙawa: sallah

Yadda Ake Yin Ruku’u

0
Bayan ƙare karatun surah; mutum zai yi ruku'u kamar haka, zai ɗora tafukan hannayensa biyu; yana mai ware 'yan yatsun hannuwan nasa a kan...

Karatun Surah A Cikin Sallah

1
Bayan karatun Fatiha , sai karatun surah; mutum zai karanta abin da ya sawwaƙa tare da shi na surah; ko ayoyi ko ya fara...

Yadda Ake Yin Kabbarar Harama

0
Bayan gama iƙama a sallar jam'i ko sallar mutum shi kaɗai; mace ce ko namiji, sai ya yi kabbarar harama wacce ita ce mabuɗin...

Wajibcin Karatun Fatiha A Cikin Sallah

1
Karatun fatiha ga kowanne mai yin sallah wajibi ne; babu sallah ga wanda bai karanta Fatiha ba, sai dai banda mutum 1, wato sabon...

Nafilolin Sallah.

1
Nafilolin Sallah sun kasu gida biyu: 1- Nafiloli sakakku: Waɗannan su ne nafilolin da ba a ƙayyade adadin raka'o'in su ko lokacinsu ba.. Irin waɗannan...

Yadda Ake Sallar Zazzaɓin Rana Da Wata

0
Sallar kisfewar rana da wata sunna ce mai ƙarfin gaske. Ana yin sallar kisfewar rana a cikin jam'i tun daga lokacin da hasken ta...

Ina Cikin Sallah Sai Na Tuna Akwai Najasa A Zanina. Yaya...

0
Tambaya Asslamu alaikum Malam. Lokacin sallah ne ya yi, na je na yi alwala na tayar da sallah, to, ina cikin sallah sai na tuna...