liƙawa: Ramadan
Falalar Azumin Ranar Arfa
Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce:
"Azumin ranar Arfa ina nema da ga Allah ya kankare zunuban shekarar da ta gabata da shekarar...
Azumin Litinin Da Alhamis
Kamar yadda ake son azumin ranakun Alhamis da Litinin.
Falalarsa.
An karɓo daga A'isha (Radiyallahu anha) ta ce: "Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya kasance...
Azumin Annabi Dawud (Alaihis salam)
Azumin Annabi Dawud (Alaihis salam) shi ne, yau a yi, gobe a huta. Iya tsawon rayuwar mutum.
Falalarsa.
Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce:...


