fbpx
Gida Liƙau(tags) Juna biyu

liƙawa: juna biyu

Alamomi Masu Hatsari Lokocin Juna Biyu

0
Zubar jini daga mara.  Cizon harshe da yawan mika.  Ciwon kai da rashin gani ko gani dishi dishi.  Zazzabi da ciwon jiki.  Ciwon...

Matakin Kariya Kafin Samun Ciki (Preconceptional care)

0
Wannan wasu matakan kariya ne da mace da ta ke da shirin ɗaukar ciki ya kamata ta samu tun kafin samun cikin, domin samun...

Alamomin Shigar Ciki (Juna Biyu)

0
Shin waɗanne alamu ne mace za ta ji ko ta gani idan tana ɗauke da sabon ciki wato juna biyu, ta yadda za ta...

Shin Mai Cikin Da Ta Ajiye Azumi Ciyarwa Za Tayi, Ko...

0
Amsa: Mai ciki da mai shayarwa, malaman da suka ɗauke su a matsayin marasa lafiya na ɗan lokaci sunce; "Zata rama bayan sallah". Kamar...

Shin Ya Hallata Mai Ciki Ta Ɗauki Azumi?

0
Amsa: Shari'ah tace,"Mai ciki ta haƙura da azumi, saboda ƙoshin lafiyar jaririnta". Hujja: "Duk wanda yake cikin halin rashin lafiya, ya rama bayan sallah". Suratul...

Ta Yaya Zan Gina Ƙwaƙwalwar Jaririna Tun Yana Ciki?

0
Za ki iya gina ƙwaƙwalwar jaririnki yana ciki ta hanyar amfani da Folic Acid/Folate. Folic acid na ɗaya daga cikin nau'ikan Vitamin B ne (Vitamin...

Yadda Ake Amfani Da Na’urar Gwajin Ciki (Juna Biyu)

0
Za a iya gwajin ciki da na’ura a kowane lokaci na rana; amma dai da sassafe shi ne mafi dacewa. (fitsarin farko). Ki yi fitsari...